…Har Yanzu Gwamna Dauda Lawal Bai Ci Bashin Ko Kwabo Ba Daga Imrana Abdullahi Shugaban riko na jam’iyyar PDP na Jihar Zamfara Alhaji Muktar Lugga ya bayyana Gwamna Dauda Lawal a matsayin mai kokarin ceton Jihar daga cikin yanayin da aka Sanya ta a ciki tsawon shekaru. Muktar Lugga ya …
Read More »Daily Archives: June 22, 2024
Gwamna Dauda Lawal Ya Kaddamar Da Gyara, Inganta wa Da Samar Da Kayan Aiki A Asibitin Kwararru Na Gusau
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya ƙaddamar da aikin gyara, ingantawa da kuma samar da kayan aiki a cibiyar kula da lafiya ɗaya tilo mallakar gwamnatin jihar, wanda shi ne asibitin ƙwararru na Yariman Bakura da ke Gusau. An gudanar da bikin ƙaddamarwar ne a ranar Alhamis da ta gabata …
Read More »Edo 2024: Group Hold Symposium In Support Of Asue Ighodalo
The Good Governance Advocacy Group, has held a symposium to drum their support for the Edo State governorship candidate, Asue Ighodalo in the forthcoming election. He said that the symposium which held in Benin, the Edo State capital, had a theme ” Obidients For An Edo That Works For …
Read More »Adamu Mu’azu Ya Kaddamar Da Titunan Da Gwamna Dauda Lawal Ya Gina A Zamfara
Tsohon Gwamnan Jihar Bauchi, Alhaji Ahmed Adamu Mu’azu ya jinjina wa Gwamna Dauda Lawal bisa ayyukan inganta tituna da ya aiwatar a Jihar Zamfara. A ranar Juma’ar nan ne Tsohon Gwamnan, wanda ya ke kuma Tsohon Shugaban Jam’iyyar PDP na ƙasa ya ƙaddamar da wasu ayyukan tituna a …
Read More »URBAN RENEWAL: FORMER BAUCHI GOVERNOR, ADAMU COMMISSIONS ZAMFARA TOWNSHIP ROADS, COMMENDS GOV. LAWAL
Former Bauchi State Governor Ahmed Adamu Mu’azu commended Governor Dauda Lawal for initiating various road projects in Zamfara state. On Friday, the former governor and former chairman of the Peoples’ Democratic Party (PDP) commissioned two major Township Roads in Gusau, the state capital. A statement from the spokesperson for the …
Read More »Sokoto varsity gets full accreditation for 18 programmes
By S Adamu, Sokoto The Sokoto state University has secured full accreditation for all 18 under graduate degree programmes run by the institution. The development is sequel to National Universities Commission approval conveyed to the University as contained in a letter to the Vice Chancellor, Professor Bashir Garba. The accredited …
Read More »