Home / Lafiya

Lafiya

Yawuri Ta Zamo Matattarar Macizai –  Dokta Sununu

Mustapha Imrana Abdullahi Honarabul Dokta Yusuf Tanko Sununu, dan majalisa ne mai wakiltar kananan hukumomin Yawuri, Ngaski da Shangwam a majalisar wakilai ta tarayya da ke Abuja ya bayyana matsalar maciji a matsayin abin da ke addabar Yawuri. Dan majalisar Dokta Yusuf Tanko Sununu ya dai bayyana hakan ne a …

Read More »

An Yi Wa Gwamna Aminu Waziri Tambuwal Allurar Rigakafin Korona

An Yi Wa Gwamna Aminu Waziri Tambuwal Allurar Rigakafin Korona Daga Babban Editanmu Na Sakkwato Kwamishinan ma’aikatar lafiya na Jihar Sakkwato Dokta Mohammad Ali Inname, ne ya yi wa Gwamnan Jihar Sakkwato Aminu Waziri Tambuwal Allurar Rigakafin cutar Korona da Yammacin ranar Lahadi a cikin gidan Gwamnatin Jihar Sakkawato da …

Read More »

Gwamna Zulum Ya Bayar Da Umarnin A Dauki Likitoci 40

Gwamna Zulum Ya Bayar Da Umarnin A Dauki Likitoci 40 Mustapha Imrana Abdullahi A kokarin Gwamnan Jihar Borno Babagana Umara Zullum, na ganin ya samar da ingantaccen tsarin kula da lafiyar jama’a ya bayar da umarnin kara daukar Likitoci 40 da kuma amincewa da a fadada asibitin Kwararru. Gwamnan da …

Read More »

NA KEBE KAINA – Inji Gwamna Jihar Sakkwato

NA KEBE KAINA….Gwamnan Jahar Sakkwato, Alahaji Aminu Waziri Tambuwal (CFR, Mutawallen Sokoto) A lokacin tafiye-tafiyen aiki da na yi a cikin ‘yan kwanakkin nan, na  yi mu’amular aiki ta qut-da-qut da wasu manyan mutane wadanda gwajin da aka gudanar ya nuna sun harbu da cutar Korona (Covid-19) a saboda haka …

Read More »

Gwajin Cutar Korona A Jihar Kaduna Kyauta Ne

Gwajin Cutar Korona A Jihar Kaduna Kyauta Ne Mustapha Imrana Abdullahi Mataimakiyar Gwamnan Jihar Kaduna Dokta Hadiza Balarabe da Kwamishiniyar lafiyan Jihar kaduna sun tabbatar da cewa yin Gwajin cutar Korona kyauta ne a Jihar kaduna. Sun tabbatar da hakan ne a wajen wani taron tattaunawa da kafafen rediyo domin …

Read More »