Daga Sani Gazas Chinade, Damaturu Gwamnan jihar Yobe Mai Mala Buni a ya kaddamar da sayar da takin zamani da rarraba taki ga manoma a 2022 da rangwamen da za a siyar da shi akan Naira 13,000 kan kowanne buhu a wani bangare na kudirin farfado da aikin noma don …
Read More »ZA MU SAMAR DA KUDIN DA NNPC BA ZA TA SAMAR BA DA HARKAR NOMA – ALIYU WAZIRI
IMRANA ABDULLAHI Shugaban kungiyar Noman zamani ta kasa NAMCON Alhaji Aliyu Muhammad Waziri Santurakin Tudun wada Kaduna da ake yi wa lakabi da dan marayan Zaki ya bayyana wa manema labarai cewa za su iya samar wa da Najeriya makudan kudin da kamfanin matatar man fetur na NNPC ba za …
Read More »ZA MU CI GABA DA BUNKASA HARKAR NOMA A NAJERIYA – CBN
MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI AN bayyana Babban Bankin Najeriya (CBN) a matsayin wanda zai kara bunkasa harkokin Noma da ci gaban kasa baki daya. Wakilin babban Bankin Najeriya Mista Philip Yila Yusif, ne ya bayyana hakan a wajen babban taron kaddamar da Dalar Masarar da aka karba a hannun manoman da …
Read More »Kasuwancin Hadin Gwiwa Na Bunkasa Tattalin Arziki – Sarkin Zazzau
Imrana Abdullahi Mai martaba Sarkin Zazzau Alhaji Ambasada Ahmed Nuhu Bamalli,ya bayuana cewa tsarin kasuwancin hadin Gwiwa na kara bunkasa dukkan harkokin kasuwanci da kuma samun karko a koda yaushe. Sarkin Zazzau ya bayyana hakan ne lokacin da ya kai ziyarar gani da ido a katafaren Gidan Gonar …
Read More »Cibiyar Tallafawa Manoma Za Ta Kaddamar Da Ko- odinetocinta 44 A Jihar Kano
Mustapha Imrana Abdullahi Cibiyar da ke rajin Tallafawa manoma ta kasa mai suna “National Agricultural Mechanization Co operative Society” karkashin jagoranci Dan marayan Zaki Dokta Aliyu Muhammad Waziri na gayyatar daukacin al’umma zuwa wajen gagarumin taron kaddamar da Ko- odinetocinta 44 na Jihar Kano. Tare da wayar wa da jama’a …
Read More »A Daina Hada Lamarin Tsaro Da Siyasa – Dandutse
Mustapha Imrana Abdullahi Shugaban kwamitin aikin Gona na majalisar wakilai ta kasa Honarabul Muktar Dandutse, mai wakiltar kananan hukumomin Fintuwa da Dandume, ya yi kira ga daukacin yan Najeriya da su daina yamutsa batun tsaro da siyasa domin masu yin hakan ba su wata kasar da ta wuce Najeriya. Honarabul …
Read More »Hajiya Ramatu Usman Funtuwa Ta Yi Kira Ga Gwamnatin Tarayya Ta Samar Da Tsaro A Yankunan Karkara
Abdullahi Sheme An yi Kira ga Gwamnatin tarayya da ta samar da ingantaccen tsaro a yankunan karkara domin inganta noma a kasar nan Wannan kiran ya fito ne daga bakin Wata Babbar Manomiya Hajiya Ramatu Usman Funtuwa a lokacin da take raba ragowar takin zamani tirela …
Read More »GWAMNATIN JIHAR BAUCHI TA KADDAMAR DA SAYAR DA TAKIN ZAMANI A FARASHI MAI SAUKi
Noma Tushen Arziki, Kamar Yanda Hausawa Ke Fad’i. Hakam Ne Ma Ya Sa Gwamnatin Jihar Bauchi Karkashin Jagorancin Senator Bala Muhammed CON (Kauran Bauchi Jagaban Katagum) Ba Ta Yi Kasa A Gwiwa Wajen Ganin Ta Inganta Wannan Fanni Ba. Saboda Bayar Da Muhimmanci A Bangaren …
Read More »Za Mu Samar Wa Manoma Taraktocin Noma Dubu 27 – Aliyu Waziri
Za Mu Samar Wa Manoma Taraktocin Noma Dubu 27 – Aliyu Waziri ….Mun Shiya samawa mutane miliyan 25 aikin yi Imrana Abdullahi Alhaji Aliyu Muhammad Waziri da ake yi wa lakabi da dan marayan Zaki ya bayyana irin kudirin da suke da shi na wayarwa da jama’a kai domin …
Read More »An Kashe Mutum 7, Shanu 712 Da Tumaki 138 – Miyatti Allah
An Kashe Mutum 7, Shanu 712 Da Tumaki 138 – Miyatti Allah Mustapha Imrana Abdullahi Shugabannin kungiyar Fulani ta Miyatti Allah ta kasa reshen Jihar Kaduna karkashin jagorancin Haruna Usman Tugga, sun bayyana cewa duk da irin kokarin da suke yi domin ganin an samu zaman lafiya tsakanin al’ummar Fulani …
Read More »