Home / Labarai

Labarai

An Rufe Wasu Kasuwanni A Jihar Zamfara

Mustapha Imrana Abdullahi Gwamnatin Jihar Zamfara karkashin jagorancin Gwamna Muhammad Bello Matawalle, ta bayyana rufe wasu kasuwanni a kananan hukumomi biyu sakamakon tabarbarewar harkokin tsaro a Jihar. Kasuwannin da lamarin ya shafa kai tsaye su ne Kasuwannin Mada, Wonaka da Ruwan Bore a karamar hukumar Gusau, da kuma masarautar Yandoto …

Read More »

Gwamnatin Yobe Za Ta Kafa Kamfanin sarrafa Nama

  Daga Sani Gazas Chinade, Damaturu     Gwamnatin jihar Yobe tare da hadin gwiwar kamfanin kasar Masar, Messrs Los Amigos, sun kammala shirin kafa kamfanin sarrafa nama a Damaturu, babban birnin jihar. Kwamitin gudanarwa na jiha da hadin gwiwar kamfanin na Masar sun ziyarci Gwamna Mai Mala Buni, a …

Read More »

AN GARGADI MASU KOKARIN MATSAWA MASU ZABEN DAN TAKARA

MUSTAPHA IMRANA ABDULLAHI Kwamitin shirya zaben dan takarar da zai tsayawa jam’iyyar APC takarar shugaban kasa a tarayyar Najeriya sun bayyana gargadi karara ga masu kokarin matsawa masu zaben dan takara su rubuta sunan da suke bukata sabanin irin tanaje tanajen zaben ya tanadar. A lokacin da aka fara gudanar …

Read More »