Home / Ilimi

Ilimi

Ilimi Ne Babban Ginshikin Ci Gaban Jihar Zamfara -Gwamna Dauda Lawal

Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal ya ayyana ilimi a matsayin wani ginshiƙi mafi muhimmanci ga ci gaban jihar Zamfara. A Larabar nan ne ɗaliban makarantar ‘Leadsprings International Schools’ suka karrama Gwamna Lawal a -GWAMNA Gwamnatin jihar da ke Gusau. Kamar yadda ya ke ƙunshe a cikin wata sanarwa da mai …

Read More »

Sanata Barau Jibrin Ya Baiwa Dalibai 870 Tallafin Karatu

Daga Imrana Abdullahi Bayanan da muke samu daga Jihar Kano na cewa kimanin dalibai dari 870 ne mataimakin shugaban majalisar dattawa Sanata Barau Jibrin daga jihar Kano da ke arewa maso yammacin Najeriya ya baiwa tallafin karatu. Shirin bayar da tallafin karatu, ga dalibai 870 na Jami’ar Yusuf Maitama Sule, …

Read More »

Malamai Ne Kashin Bayan Samuwar Ilimi – Dikko Radda

  Daga Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Katsina Dokta Dikko Umar Radda, ya bayyana Samuwar ingantattun malamai a dukkan makarantu a ko’ina a matsayin sahihiyar hangar samar da ilimi mai inganci. Gwamna Dikko Umar Radda ya bayyana hakan ne a cikin wata tattaunawar da ya yi da kafar yada labarai ta …

Read More »