Daga Imrana Abdullahi Tun bayan samun fafatawar da kulab din kwallon kafa guda 17 suka yi domin cin kofin tunawa da KOSI Madukwe a filin wasa na gidan rediyon Hamada wanda Abdallah Yusuf Mamman ya Sanya domin taimakawa matasa masu jiki a Jika da ke tasowa kuma suna sha’awar yin …
Read More »Na Shirya Gasar Kwallon Kafa Ne Domin Taimakawa Matasa – Abdallah Yusuf
Daga Imrana Abdullahi, Kaduna Arewacin Najeriya Abdallah Yusuf Mamman, matashi ne mai kokarin ganin ya kawo hanyoyin da rayuwar matasa za ta inganta wanda hakan yasa har ya yi tunanin shirya gasar wasan kwallon kafa a tsakanin matasa a Jihar Kaduna. Kamar yadda matashi Abdallah Yusuf Mamman, ya shaidawa manema …
Read More »Shugaban NVBF Ya Taya Sabon Shugaban SWAN
Daga Imrana Abdullahi Shugaban hukumar kwallon raga ta Najeriya (NVBF), Injiniya Musa Nimrod ya taya Isaiah Kemje Benjamin murna, bayan ya zama shugaban kungiyar marubuta labaran wasanni ta Najeriya (SWAN). Ya bayyana hakan ne a lokacin da Shugaban kunguyar SWAN tare da rakiyar wasu shugabannin kungiyar na jihar Kaduna suka …
Read More »WASANNIN POLO ZAI AMFANAR DA ZAMFARA TA WACE HANYA?
Daga Imrana Abdullahi Zamfara na cikin wani mawuyacin hali na rashin kudi a halin yanzu,ba za ku iya yaƙi da rashin tsaro ba, ko inganta ilimi da sauran wurare masu mahimmanci ba tare da ƙarfin kuɗi ba. Dole ne shugaba nagari ya ba da uzuri, dole ne ya nemo hanyoyin …
Read More »Sergio Ramos Ya Mayar Da Martani Yayin Da Benzema Ya Fita
Shahararren dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid, Sergio Ramos, ya aika sakon fatan alheri ga Karim Benzema, wanda ya bar kungiyar bayan shekaru 14 a karshen mako. Benzema ya buga wasansa na karshe a Real Madrid a karshen mako da Athletic Club a Santiago Bernabeu. Bafaranshen ya zura …
Read More »An Nada Surajo Baba Malumfashi Shugaban Katsina United
Daga Imrana Abdullahi Bayanan da muke samu daga Jihar Katsina na cewa Gwamnan Jihar Katsina Alhaji Aminu Bello Masari ya nada Surajo Baba Malumfashi a matsayin shugaban kulab din kwallon kafa na Katsina United. Bayanin hakan na kunshe ne a cikin wata takarda mai dauke da sa hannun M. …
Read More »Kulab Din Musaco Ya Lallasa Urgent Moto 3 – 1 A Gasar Masu Sayar Da Mota A Kaduna
….Alhaji Musa Yakubu A Lokacin Da Yake Gabatar Da Jawabinsa Daga Wakilin mu a Kaduna Shugaban kamfanin zuba jari da harkar gidaje Alhaji Musa Yakubu ya bayyana farin cikinsa bisa nasarar da kulab din kwallonsa ya samu a lokacin bude gasar wasan kofin da kungiyar dilolin mota suka Sanya domin …
Read More »Yan Wasan Jihar Katsina Sun Lashe Lambar Gwal,Tagulla Da Azurfa A Damben Gargajiya
DAMBEN GARGAJIYA DAGA IMRANA ABDULLAHI KUNGIYAR Kulab din Damben gargajiya ta Katsina sun samu nasarar lashe lambobin Gwal, Tagulla da kuma na Azurfa a gasar wasan Damben gargajiya a ci gaba da gasar wasanni ta kasa da ake yi a Jihar Dalta da ke tarayyar Najeriya. Da dai …
Read More »ZA A SAMU CI GABAN HARKOKIN WASANNI A NAJERIYA – Dokta Suleiman Shinkafi
IMRANA ABDULLAHI DAGA KADUNA Ibrahim Musa Gusau, ne sabon shugaban hukumar kwallon kafa a tarayyar Najeriya, tun bayan da aka nada shi al’ Umma ke ci gaba da bayyana goyon bayansu. Dokta Suleiman Shu’aibu Shinkafi, sarkin Shanun Shinkafi na farko ya bayyana cewa suna da yakinin samun sauyi a lokacin …
Read More »Ma’aikatar Yada Labarai Ta Samu Nasara
Bayan kammala gasar cin kofin da aka Sanya wa ma’aikatun Gwamnati a Jihar Kano, ma’aikatar yada labarai ta Jihar Jihar samu nasarar lashe kofin da aka Sanya a Gasar. Ga dai kofin a hannun kwamishinan ma’aikatar yada labarai ta Jiha Kwamared Muhammad Garba. Bayanin hakan na kunshe ne a cikin …
Read More »