Home / Idon Mikiya

Idon Mikiya

LABARIN DAN KASA A TURAI – KASHI NA DAYA

GABATARWA: Ya masoya kuma ma’abota karatun adabin Hausa, godiya ta tabbata ga Allah (S.W.T) da ya nuna mana wannan rana da zamu fara rubuta sabon littafi tare da ku. Wannan labarin naku ne, saboda kune kuka bada shawarar cewa a rubuta shi. Saboda haka masu waya a yi tanadin DATA …

Read More »

Gwamna Muhammad Badaru Ya Taimakawa Mata – Yalwa

Kwamishiniyar ma’aikatar kula da harkokin Mata ta Jihar Jigawa Hajiya Yalwa Dabo Tijjani, ta bayyana wa manema labarai a kaduna irin nasarorin da aka samu a Jihar a bangaren kula da harkokin mata karkashin jagorancin Gwamna Muhammad Badaru Abubakar ga yadda tattaunawar ta kasance a hirar da suka yi da …

Read More »

Buhari Ya Kaddamar Da Fara Aiki Da Jiragen Yaki

Daga Abdullahi Dan Dorawar Andi A kokarin Gwamnatin tarayya karkashin jagorancin Alhaji Muhammadu Buhari na ganin an kawo karshen rashin tsaro a tarayyar Nijeriya Gwamnatin ta kaddamar da fara aiki da jiragen yakin sama guda uku masu feshin wuta da kansu. Gssu nan kamar yadda za a gansu a cikin …

Read More »

Rarara Ya Kawo Karshen Rigimar Mawakan Kebbi.

Fitaccen mawakin siyasar nan Dauda Kahutu Rarara, ya kawo karshen rigimar da ta barke tsakanin wasu mawakan siyasa jihar Kebbi, da kuma wasu daga cikin mukarraban gwamnatin Jihar. A cikin watan Disamba na shekarar da ta gabata ne, (2019) wata kungiyar mawaka mai suna ”Naff Entertainment” wadanda aka fi sani …

Read More »