Governor Mal. Uba Sani has approved on the reduction of penalty fees payable to Kaduna State Urban Planning and Development Authority(KASUPDA) for the approved regularization areas in Kaduna Metropolis. This was made known by the Director General of the Authority, Mal. Isma’il Umaru Dikko during a stakeholders …
Read More »Daily Archives: July 31, 2024
Dauda Lawal Ya Bukaci Majalisar Malamai Su Hada Kai Da Gwamnati Cetowa Da Sake Gina Jihar
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya buƙaci Majalisar Malamai ta Jihar Zamfara da su haɗa kai da gwamnatinsa domin cetowa tare da sake gina jihar. Gwamnan ya yi wannan kiran ne a yayin ƙaddamar da Majalisar Tuntuɓar Malamai ta Jihar Zamfara, wanda ya gudana a ranar Talata a ɗakin taro …
Read More »Gwamna Dauda Lawal Ya Amince Da Aikin Hanyar Magami Zuwa Dan Sadau Mai Kilomita 108
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya amince da aikin hanyar Magami zuwa Ɗansadau mai tsawon kilomita 108. Gwamnan ya amince da aikin hanyar ne yayin da ya jagoranci taron Majalisar Zartarwa ta Jihar Zamfara a ranar Litinin da ta gabata a gidan gwamnati da ke Gusau. A cikin wata sanarwa …
Read More »