As a result of the ongoing protests in Nigeria and the information reaching His Eminence, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar, CFR, mni, the Sultan of Sokoto and President-General, JNI, he once again appeals to the protest conveners, their covert and overt benefactors, as well as other critical stakeholders to sheath their …
Read More »Daily Archives: August 1, 2024
Gwamna Dauda Lawal Ya Biya Sama Da Biliyan 7 Na Ma’aikatan Jiha Da Kananan Hukumomi
Gwamna Dauda Lawal ya samu nasarar biyan haƙƙin ma’aikatan jihar Zamfara da na Ƙananan Hukumomi, waɗanda suka bar aiki, wanda ya zarta Naira Biliyan bakwai. A watan Janairun wannan shekarar ne gwamnatin jihar Zamfara ta kafa wani kwamitin da zai tantance tsaffin ma’aikatan jihar da ba a biya su haƙƙin …
Read More »