Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya jaddada ƙudirin gwamnatinsa na kafa ƙa’idojin gudanar da nagartattun ayyukan gwamnati a cikin ma’aikatun gwamnatin jihar. A ranar Alhamis ne gwamnan ya ƙaddamar da wasu kwamitoci shida domin aiwatar da sauye-sauye da tsare-tsaren samar da sabuwar jihar Zamfara, a tsohon ɗakin taro na …
Read More »Daily Archives: October 17, 2024
Refinery Boost: Aliko Dangote now 65th richest person in the world with $28bn
…Five more Africans made latest Billionaires Index President of Dangote Group, Aliko Dangote remains the richest man in Africa, and now the 65th richest man in the World, despite the volatility of the Nigerian currency against the dollar. Bloomberg, in its latest top 500 Billionaires Index released on …
Read More »GOV. LAWAL INAUGURATES SIX COMMITTEES FOR IMPLEMENTATION OF DEV’T POLICIES, RESTATES COMMITMENT TO REBUILD ZAMFARA
Governor Dauda Lawal has reiterated his administration’s commitment to establishing principles of good governance in the operations of public offices in Zamfara State. On Thursday, the governor inaugurated six committees to implement Zamfara’s development policies and programs at the old council chamber of the government house in Gusau. A …
Read More »Gwamna Lawal Ya Ba Da Kyautar Mota Ga Ƙungiyar Tsaffin Manyan Sakatarorin Da Suka Yi Ritaya A Zamfara
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya bai wa Ƙungiyar Tsaffin Mayan Sakatarorin jihar Zamfara mota ƙirar Bas mai ɗaukar mutane 18. Gwamnan ya miƙa bas ɗin ne ga shugabannin ƙungiyar a ranar Laraba a gidan gwamnati da ke Gusau. A taron shekarar da ta gabata, Gwamna Lawal ya yi …
Read More »GOV. LAWAL DONATES BUS TO ASSOCIATION OF ZAMFARA RETIRED PERMANENT SECRETARIES
By; Imrana Abdullahi Zamfara State Governor Dauda Lawal has donated an 18-seater bus to the association of the Zamfara Retired Permanent Secretaries. The governor presented the bus to the association’s leadership on Wednesday at the government house in Gusau. In a statement by Sulaiman Bala Idris spokesperson to the Zamfara …
Read More »Hadarin Tankar Mai Abu Ne Mai Tayar Da Hankali Kwarai – Sanata Babangida
Daga Bashir Bello Abuja Sanata Babangida Husaini, Mai wakiltar yankin Jigawa ta Arewa maso Yamma ya bayyana batun jarabawar hadarin Tankar mai da ya faru a kauyen Majiya a Jihar Jigawa da cewa lamarin da ya faru abu ne mai tayar da hankali kwarai matuka. ” labarin da ya zo …
Read More »