Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal da takwaransa na jihar Katsina Dikko Umar Raɗɗa sun yi wata ganawar sirri da Ministan tsaro Badaru Abubakar da mai bai wa shugaba ƙasa shawara kan harkokin tsaro Nuhu Ribaɗu Waɗannan ganawa guda biyu sun gudana ne a jiya Talata a ma’aikatar tsaro ta tarayya …
Read More »