…Dangote Refinery, Neptune Oil Announce their first export transaction of Refined Products to Cameroon In a landmark move for regional energy integration, Dangote Refinery and Neptune Oil jointly announced the first-ever export of Premium Motor Spirit (PMS) from Dangote Refinery, Africa’s largest oil refinery, to Cameroon. …
Read More »Monthly Archives: December 2024
GWAMNA LAWAL YA RABA KUƊAƊE SAMA DA NAIRA BILIYAN 4 NA SHIRIN NG-CARES GA MUTUM 44,000 A ZAMFARA
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya ƙaddamar da rabon kuɗaɗe don tallafa wa masu ƙaramin ƙarfi a jihar. Rabon kuɗaɗen wani ɓangare ne na Farfaɗo da Ayyukan Tattalin Arziki da suka durƙushe a sanadiyyar COVID-19 na ‘NG-CARES’, wanda aka gudanar a ɗakin taro na Garba Nadama, Sakatariyar JB Yakubu …
Read More »Dangote-Led Flood C’ttee Delivers N1BN Relief Items To Borno Gov’t
The Aliko Dangote-led Presidential Committee on Flood Relief and Rehabilitation (PCFRR) has delivered emergency relief materials valued at N1Billion to the Government of Borno State for onward distribution to persons affected by the 2024 flood in the State. During the handover ceremony held yesterday in Maiduguri, the Secretary of …
Read More »Bafarawa Ya Kaddamar Da Kungiyar Matasa Domin Ceton Arewa Da Najeriya Baki Daya
….Mu Bamu da wata matsala da kowa, inji Bafarawa Imrana Abdullahi A wajen wani babban taron zallan matasa masu jini a Jika tsohon Gwamnan Jihar Sakkwato Alhaji Attahiru Dalhatu Bafarawa garkuwan Sakkwato tare da wadansu fitattun mutane yan arewacin Najeriya suka kaddamar da wata kungiyar matasa mai karfi domin ceton …
Read More »A Cikin Halin Bakin Ciki Da Kuncin Rayuwa A Najeriya
Wani mai gwagwarmayar kwato yancin al’ummar kasa da kuma fadakar wa Bashir Nafaru ya bayyana irin halin Kuncin rayuwar da jama’ar Najeriya ke cikin da cewa wani lamari ne da ke bukatar kara yin addu’ar neman saukin daga Allah madaukakin Sarki. Bashir Nafaru ya ce halin da ake ciki fa …
Read More »GWAMNA DAUDA LAWAL YA RANTSAR DA SABON KWAMISHINA, YA YI GARAMBAWUL A MUƘARRABANSA
Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal ya yi garambawul a gwamnatinsa, sannan ya rantsar da wani sabon Kwamishina. A Litinin ɗin nan ne Gwamna Dauda Lawal ya jagoranci zaman majalisar zartarwar jihar, inda a lokacin zaman ya rantsar da wani sabon Kwamishina. A cikin wata sanarwa mai ɗauke da sa hannun …
Read More »UNICEF, KSMC, MOE sign MoU on women, children issues in Kaduna
The United Nations Children’s Fund (UNICEF), Kaduna State Media Corporation (KSMC) and the State Ministry of Education have signed a Memorandum of Understanding (MoU) to bolster women and children issues. The development was the fallout of a one-day Media Roundtable Meeting with Media Chief Executives held in Zaria, Kaduna …
Read More »An Kaddamar Da Sabon Tambarin Hukumar Bayar Da Izinin Gini KASUPDA A Kaduna
Daga Imrana Abdullahi Kaduna A kokarin ganin an aiwatar da ayyukan Gwamnati kamar yadda ya dace musamman ta fuskar bayar da Izinin yin Gini, hukumar KASUPDA ta Jihar Kaduna karkashin jagorancin Dokta Abdurrahman Yahya ta kaddamar da sabon Tambarin hukumar domin ba jama’a tabbacin samar da sabuwar hukuma ce …
Read More »KAMFANIN TURKIYYA YA FARA AIKIN INGANTA NOMAN ZAMANI A ZAMFARA YAYIN DA GWAMNA LAWAL YA KARƁI BAƘUNCIN RUKUNIN KAMFANIN DIREKCI
Wani fitaccen kamfanin ƙasar Turkiyya mai suna Direkci zai fara aikin samar da na’urorin zamani a harkar noma tare da samar da lambunan zamani domin bunƙasa noma a Jihar Zamfara. A ranar Asabar ɗin da ta gabata ne, Nurullah Mehmet, Manajan Darakta kuma Babban Jami’in Gudanarwa na cibiyar Direkci, …
Read More »KASUPDA To holds ‘2nd Public Complaint Week
Arrangement have been concluded by the Kaduna State Urban Planning and Development Authority(KASUPDA) to commence its ‘2nd public complaint week’ programme. In a statement issued to the press by the Public Relations Executive(PRE), of the Authority, Nuhu Garba Dan’ayamaka said preparation have been put in place by KASUPDA to hold …
Read More »