Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal ya yi garambawul a gwamnatinsa, sannan ya rantsar da wani sabon Kwamishina. A Litinin ɗin nan ne Gwamna Dauda Lawal ya jagoranci zaman majalisar zartarwar jihar, inda a lokacin zaman ya rantsar da wani sabon Kwamishina. A cikin wata sanarwa mai ɗauke da sa hannun …
Read More »Daily Archives: December 9, 2024
UNICEF, KSMC, MOE sign MoU on women, children issues in Kaduna
The United Nations Children’s Fund (UNICEF), Kaduna State Media Corporation (KSMC) and the State Ministry of Education have signed a Memorandum of Understanding (MoU) to bolster women and children issues. The development was the fallout of a one-day Media Roundtable Meeting with Media Chief Executives held in Zaria, Kaduna …
Read More »An Kaddamar Da Sabon Tambarin Hukumar Bayar Da Izinin Gini KASUPDA A Kaduna
Daga Imrana Abdullahi Kaduna A kokarin ganin an aiwatar da ayyukan Gwamnati kamar yadda ya dace musamman ta fuskar bayar da Izinin yin Gini, hukumar KASUPDA ta Jihar Kaduna karkashin jagorancin Dokta Abdurrahman Yahya ta kaddamar da sabon Tambarin hukumar domin ba jama’a tabbacin samar da sabuwar hukuma ce …
Read More »KAMFANIN TURKIYYA YA FARA AIKIN INGANTA NOMAN ZAMANI A ZAMFARA YAYIN DA GWAMNA LAWAL YA KARƁI BAƘUNCIN RUKUNIN KAMFANIN DIREKCI
Wani fitaccen kamfanin ƙasar Turkiyya mai suna Direkci zai fara aikin samar da na’urorin zamani a harkar noma tare da samar da lambunan zamani domin bunƙasa noma a Jihar Zamfara. A ranar Asabar ɗin da ta gabata ne, Nurullah Mehmet, Manajan Darakta kuma Babban Jami’in Gudanarwa na cibiyar Direkci, …
Read More »