Wani mai gwagwarmayar kwato yancin al’ummar kasa da kuma fadakar wa Bashir Nafaru ya bayyana irin halin Kuncin rayuwar da jama’ar Najeriya ke cikin da cewa wani lamari ne da ke bukatar kara yin addu’ar neman saukin daga Allah madaukakin Sarki. Bashir Nafaru ya ce halin da ake ciki fa …
Read More »