Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya bai wa Ƙungiyar Tsaffin Mayan Sakatarorin jihar Zamfara mota ƙirar Bas mai ɗaukar mutane 18. Gwamnan ya miƙa bas ɗin ne ga shugabannin ƙungiyar a ranar Laraba a gidan gwamnati da ke Gusau. A taron shekarar da ta gabata, Gwamna Lawal ya yi …
Read More »Yearly Archives: 2024
GOV. LAWAL DONATES BUS TO ASSOCIATION OF ZAMFARA RETIRED PERMANENT SECRETARIES
By; Imrana Abdullahi Zamfara State Governor Dauda Lawal has donated an 18-seater bus to the association of the Zamfara Retired Permanent Secretaries. The governor presented the bus to the association’s leadership on Wednesday at the government house in Gusau. In a statement by Sulaiman Bala Idris spokesperson to the Zamfara …
Read More »Hadarin Tankar Mai Abu Ne Mai Tayar Da Hankali Kwarai – Sanata Babangida
Daga Bashir Bello Abuja Sanata Babangida Husaini, Mai wakiltar yankin Jigawa ta Arewa maso Yamma ya bayyana batun jarabawar hadarin Tankar mai da ya faru a kauyen Majiya a Jihar Jigawa da cewa lamarin da ya faru abu ne mai tayar da hankali kwarai matuka. ” labarin da ya zo …
Read More »Mun Gabatar Da Rahoto A Kan Al’amuran Yan Sanda A Najeriya – Honarabul Yalleman
…Muna addu’ar Allah ya gafarta wa wadanda hadarin tamkar mai ya shafa a Jigawa Bashir Bello Abuja Dan majalisar wakilai ta tarayya mai wakiltar kananan Hukumomin Malamadori da Kaugama a majalisar wakilai ta kasa Honarabul Maje Abubakar Yalleman, ya bayyanawa manema labarai cewa bayan tattaunawa da dukkan masu ruwa da …
Read More »Dangote Cement Rolls Out CSR schemes For Gboko Communities
Dangote Cement Plc in Gboko, Benue State, has scaled up its social responsibility schemes for its host communities, the company said. In a statement from its Branding and Corporate Communications Department, Dangote Cement highlighted its expanded interventions as part of the company’s observance of Global Sustainability Week. “Dangote Cement Plc, …
Read More »October 19th LGA Election: Ham Elders Decries Imposition, Calls on Uba Sani for Free, Fair Polls
By Bomba Dauda The people of Ham community in Jaba Local Government Area in Kaduna South Senatorial District of Kaduna State have decried the persistent imposition of Chairpersons in the past 8 years of former Gov. Nasiru el-Rufai administration. The Ham people bared their minds in a press statement …
Read More »Gwamna Dauda Lawal Ya Rantsar Da Shugaban Hukumar Zaben Jihar Zamfara
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya rantsar da Honarabul Bala Aliyu Gusau a matsayin Shugaban Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Jihar Zamfara (ZASIEC) a wani ɓangare na shirye-shiryen gwamnatinsa gabanin zaɓen ƙananan hukumomi. An gudanar da bikin rantsarwar ne a ranar Litinin a yayin taron Majalisar Zartarwa ta Jihar …
Read More »Stakeholders Call for Nonviolent Local Government Elections in Kaduna State
As local government elections approach in Kaduna State, peace-building stakeholders are calling for a peaceful electoral process. The Network of Peace Journalists (NPJ), in collaboration with the Conflict Mitigation and Management Regional Council (CMMRC) and Community Peace Observers (CPO), has urged for peaceful elections across all 23 …
Read More »Gwamnati Za Ta Bayar Da Cikakkiyar Kulawa Ga Iyalan Askarawan Da Aka Kashe A Kwanton Bauna – Dauda Lawal
Gwamna Dauda Lawal ya yi alƙawarin cewa gwamnatin sa za ta bayar da cikakkiyar kulawa ga iyalan jami’an Askarawan Zamfara da aka kashe a wani kwanton ɓaunar da aka yi masu. Gwamnan ya yi wannan alƙawarin ne a fadar ‘Yan Doton Tsafe lokacin da ya kai ziyarar ta’aziyya ga iyalan …
Read More »NSIPA: Senate Screens, confirms Dr Badamasi Lawal CEO
.The Senate of the Federal Republic of Nigeria has screened and confirmed Dr Badamasi Lawal as the National Coordinator and Chief Executive Officer of yhe National Social Investment Programme Agency, NSIPA. The senate approved the report of its committee on Poverty Alleviation and National Social Investment Programme Agency and …
Read More »