Daga Imrana Abdullahi Alhaji Kabiru Yunusa, ya bayyana ranar babban taron da dan uwansa dan majalisar Jiha mai wakiltar mazabar Unguwar Sanusi Auwalu Yahaya da ake yi wa lakabi da Yaro mai kyau da cewa rana ce ta yin farin ciki , murna da kuma yin hamdala ga Allah madaukakin …
Read More »Daily Archives: January 5, 2025
NAMCON Za Ta Samar Da Makiyayar Dabbobi Ta Zamani A Kananan Hukumomi 774 Na Najeriya
Shugaban kungiyar taimakawa manoma na kasa Dokta Aliyu Muhammad Waziri San turakin Tudunwada Kaduna ya bayyana cewa suna tsare tsaren samar da makiyayar Dabbobi a kananan hukumomi dari 774 a tarayyar Najeriya domin Saukakawa makiyaya da kuma dauko hanyar magance matsalar tashe tashen hankula tsakanin manoma da makiyaya. Dokta Aliyu …
Read More »