Daga Imrana Abdullahi An yi kira ga Gwamnatin tarayyar Najeriya karkashin jagorancin Bola Ahmed Tinubu da ta duba yuwuwar rage harajin da ake cajin Kamfanoni da sauran masu sana’o’i a fadin kasa baki daya domin a samu ci gaban tattalin arzikin kasa. Alhaji Faruk Suleiman shugaban kwamitin shirya kasuwar duniya …
Read More »Daily Archives: January 7, 2025
Dan majalisa Auwal Yaro Mai Kyau Ya Biyawa Yara 120 Kudin Jarabawar WAEC Da NECO
Honarabul Auwalu Yahaya da ake yi wa lakabi da Yaro Mai kyau na mazabar Unguwar Sanusi da ke karamar hukumar Kaduna ta Kudu ya bayyana cewa dukkan abubuwan da yake yi domin inganta rayuwar jama’a yardar Allah ce ba wai dabararsa ba ko iyawa. Dan majalisar Jihar Auwalu Yahaya, ya …
Read More »