Daga Imrana Abdullahi, Kaduna A kokarin da hadaddiyar kungiyar da ta gama kan dukkan al’ummar Zamfarawa mazauna Kaduna take yi na ganin rayuwar Mutanensu ta kara inganta ya sa suka yi wani babban taro a garin Kaduna inda suka bayar da tallafi tare da nuna shugabannin kungiyar. …
Read More »Daily Archives: January 12, 2025
Sanata Yari Ya Jajantawa Mutanen Tungar – Kara A Karamar Hukumar Maradun
Tsohon Gwamnan Jihar Zamfara Sanata Abdul’Aziz Yari Abubakar, da ke wakiltar Zamfara ta Yamma ya jajantawa al’ummarsa da ke wadansu kauyuka a karamar hukumar Matadun a Jihar Zamfara bisa aka kashe bisa kuskure sakamakon kokarin da ake yi domin tarwatsa yan bindiga. Duk da dai yawan alkalumman wadanda lamarin ya …
Read More »SAMAR DA TSARO: GWAMNATIN ZAMFARA TA YABA WA SOJOJIN SAMA, TA KUMA JAJANTA WA AL’UMMAR DA HARIN JIRGIN SOJI YA SHAFA
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya yaba da ƙoƙarin da sojojin Nijeriya ke yi na kai hare-hare kan ’yan bindiga ba ƙaƙƙautawa a jihar. A ƙarshen makon da ya gabata ne rundunar sojin saman Nijeriya ta kai wani samame kan ’yan bindigar da ke yunƙurin kai hari a ƙauyukan …
Read More »Zannan Bungudu Ya Taimakawa Al’ummar Zamfara Mazauna Kaduna Da Miliyan Goma
…Muna Kara Yi wa Zannan Bungudu Jinjina kwarai Daga Imrana Abdullahi A kokarin ganin al’ummar Jihar Zamfara a ko’ina suke sun zauna da kafarsu kowa ya samu abin yi yasa fitaccen dan siyasa Zannan Bungudu Alhaji Abdulmalik Zubairu, ya bayar da tallafin naira miliyan Goma ga kungiyar Zamfarawa mazaunan Kaduna …
Read More »