Daga Imrana Abdullahi, Kaduna Ranar Sabacin nan ne Gidauniyar Ci Gaban ilimi ta Masarautar Lere (Lere Educational Foundation) da ke jihar Kaduna ta karrama gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal da lambar yabo bisa irin gudumawar da yake bayarwa wajen bunƙasa ci gaban ilimi a jihar Zamfara, da ƙasa baki ɗaya. …
Read More »Daily Archives: January 18, 2025
An Dade Da Zubar Da Shimfidar Da Sarudauna Ya Yi – Maradin Daura
….A Kawo Karshen Matsalar Tsaron Arewa Daga Imrana Abdullahi Sarkin Daura Alhaji Umar Faruk, ya yi kira ga shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da ya yi dukkan mai yuwuwa domin kawo karshen sace- sacen jama’a da matsalar tsaron da ake yi a yankin arewa da kasar baki daya. Sarkin ya …
Read More »