Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya bayyana ƙudirin gwamnatinsa na tabbatar da ɗorewar tsaftar muhalli da manufofin ƙarfafa al’umma su rungumi al’adar tsafta a Jihar Zamfara. A ranar Talata ne gwamnan ya ƙaddamar da rabon motoci da kayayyakin aiki daban-daban na shirin Tsaftar Muhalli na Matasan Zamfara a gidan …
Read More »Daily Archives: January 21, 2025
An Yaba Wa Gwamnan Jihar Kaduna Sanata Uba Sani A Game Da Bunkasa Harkokin Jihar
Kokarin da ake yi a Jihar Kaduna bayan tattaunawa da dukkan bangarori da Gwamnatin Jihar Kaduna ta yi karkashin Gwamna Uba Sani wanda aka samu ingantar al’amuran tsaro ya sa aka yi kira ga sauran Jihohi da su yi ko yi da Jihar Kaduna, saboda suma suna …
Read More »