Daga, Sani Gazas Chinade, Damaturu A zaman majalisar zartaswar Jihar na farko da ta gudanar a wannan shekara ta 2025 majalisar zartaswar Jihar Yobe karkashin jagorancin gwamna Mai Mala Buni ta yi alƙawarin kammala dukannin ayyukan da ta fara tare kuma da kaddamar wasu muhimman ayyukan raya kasa a sassan …
Read More »Daily Archives: January 22, 2025
Gwamna Buni Ya Jajantawa Iyalan Wadanda ‘Yan Fashi Suka Kashe ‘Yan Uwan Su A Kasuwar Ngalda.
Daga, Sani Gazsa Chinade, Damaturu Akalla mutane bakwai ne suka mutu sannan goma sha daya suka jikkata a wani hari da ‘yan fashi da makami suka kai a kasuwar Ngalda da ke karamar hukumar Fika a jihar Yobe. Wadannan ‘yan fashi da makamin dai sun kai harin …
Read More »