Gwamnatin jihar Zamfara ta taka wa Sahara Reporters burki dangane da labaran ƙarya da kafar yaɗa labaran ta intanet ke yaɗawa game da yadda aka tafiyar da kuɗaɗen tsaro na jihar. Jaridar Sahara Reporters ta buga wani labari a ranar Juma’a mai taken ‘Duk Da Rashin Tsaro, Gwamnatin Zamfara …
Read More »Daily Archives: February 14, 2025
Jihar Kogi Za Ta Zamo Gagarabadau Wajen Fitar Da Kayan Noma Kasashen Waje – Isma’il Isa
Daga Imrana Abdullah An bayyana batun samar da Inshorar lafiya ga dukkan yan fansho a jihar Kogi a matsayin abin a ya ba kasancewar taimako ne da aka yi wa dukkan yan fansho kyauta domin kula da lafiyarsu bayan ajiye kammala aiki. Mai ba gwamnan jihar Kogi shawara a …
Read More »KU AJIYE MAKAMANKU BA TARE DA WANI SHARAƊI BA KAFIN LOKACI YA ƘURE, GWAMNA LAWAL YA GARGAƊI ’YAN BINDIGA
SHIRIN ‘OPERATION SAFE CORRIDOR’: KU AJIYE MAKAMANKU BA TARE DA WANI SHARAƊI BA KAFIN LOKACI YA ƘURE, GWAMNA LAWAL YA GARGAƊI ’YAN BINDIG Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya jaddada aniyar gwamnatinsa na ci gaba da bibiyar ’yan ta’adda har sai an fatattake su, an ruguza su …
Read More »