An bayyana ministan kasa a ma’aikatar taaron tarayyar Najeriya Dokta Bello Muhammad Matawalle a mataayin mutum jajirtacce mai yin ayyukan kokarin ceto kasa tare da jama’arta baki daya domin a ci gaba da samun ci gaba duk da ya na da makiya. Dokta Suleiman Shu’aibu Shinkafi ne ya bayyana hakan …
Read More »