Gwamna Dauda Lawal ya raba wasu motocin zirga-zirga ga rukunonin jami’an tsaron da ke aiki a jihar Zamfara. Bikin ƙaddamar da rabon motocin tsaron, tare da motocin sufurin na ‘Zamfara Mass Transit’ ya gudana ne a filin Kasuwar Duniya da ke Gusau a yau Talatar nan. A cikin wata …
Read More »Daily Archives: May 13, 2025
Dangote Growing SMEs In Nigeria-Fatima Wali-Abdurrahman
Dangote Industries Limited is partnering critical stakeholders in the economy to grow Micro, Small, and Medium Enterprises (MSMEs) across Nigeria, Senior Adviser to the President of Dangote Group, Fatima Wali-Abdurrahman, has said. Speaking at the Dangote Special Day at the ongoing 2025 Nasarawa Trade Fair Exhibition in Lafia, she …
Read More »KARFAFA AL’UMMA: Gwamna Lawal Ya Raba Katin Cirar Kuɗi Ga Mutane 400,000 Da Suka Ci Gajiyar Shirin ‘Cash Transfer’ A Zamfara
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya ƙaddamar da rabon katunan cirar kuɗi ga waɗanda suka ci gajiyar shirye-shiryen tallafi na Bankin Duniya da ake kira ‘Cash Transfer’. An gudanar da bikin ƙaddamarwar ne a ranar Litinin a Sakatariyar Ƙaramar Hukumar Tsafe. Wata sanarwa da mai magana da yawun gwamnan …
Read More »An Yi Kira Ga Bola Ahmad Tinubu Kan Lamarin Tsaro
Daga Imrana Abdullahi An Yi Kira ga shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu da ya kara matsa kaimi wajen tabbatar da tsaron lafiya da dukiyoyin jama’a a tarayyar Najriya. Alhaji Aliyu Muhammad Waziri ne y yi wannan kiran a lokacin da yake tattaunawa da manema labarai a Kaduna. Aliyu Muhammad Waziri, …
Read More »