Daga Imrana Abdullahi Shugaban darikar Tijjaniyya na yankin Funtuwa baki daya, Kalifa Aliyu Sa’idu Alti ya bayyana cewa suna yin taro da bikin murnar Maulidi ne domin kara nuna soyyyarsu ga fiyayyen halitta Annabi Muhammadu ( S A W) da aka yi duniya da lahira dominsa. Kalifa Aliyu Sa’idu Alti …
Read More »
THESHIELD Garkuwa