Marubuci: Comrade Ali Attahiru Matsayi: Mai rajin kare hakkin ɗan adam, Shugaban CDHR, reshen jihar Kaduna. Akwai yawan kiran haɗin kai a tsakanin Musulmai a Najeriya, amma wasu daga cikinmu suna kallon wasu Musulmai a matsayin ba su da imani — suna cewa waɗanda ba su shiga ƙungiyarsu ba …
Read More »Daily Archives: November 3, 2025
Zamfara Ta Tashi Daga Matsayi Na 36 Zuwa Na 17 A Shekara Biyu Ƙarƙashin Gwamna Lawal — Rahoton BudgIT
Daga Imrana Abdullahi Jihar Zamfara ta samu babban ci gaba a fannin gudanar da harkokin kuɗi, inda rahoton BudgIT ya nuna cewa jihar ta haura daga matsayi na 36 a 2023 zuwa matsayi na 17 a 2025, ƙarƙashin jagorancin Gwamna Dauda Lawal. Wannan sabon rahoto na 2025 State of …
Read More »
THESHIELD Garkuwa