Governor Ahmed Usman Ododo has expressed his condolences to the family of the late Senator Isah Obaro Abonyi. Senator Abonyi represented what is now Kogi Central Senatorial District (formerly part of Kwara South) in the Senate from 1979 to 1983, leaving a lasting legacy of dedication to public service …
Read More »Daily Archives: December 3, 2025
Yan Majalisar Ribas Sun Amince Da Tinubu Ya Zarce Karo Na Biyu
Majalisar Dokokin Jihar Ribas ta amince da irin ayyukan ci gaban da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ke yi wa Jihar domin dimbin Jama’a su amfana. Majalisar sun bayyana amincewarsu ne a wajen wani taron da majalisar ta gudanar a yayin Zaman majalisar inda suka fayyace dukkan ayyukan alkairin …
Read More »Marigayi Shaikh Dahiru Bauchi Ginshikin Zaman Lafiya Da hadin Kan Kasa Ne – Gbenga Hashim
Daga Imrana Abdullahi Gbenga Olawepo Hashim, da ya yi takarar Neman kujerar shugabancin Najeriya ya bayyana marigayi Shaikh Dahiru Usman Bauchi da cewa wani muhimmin mutum ne da ya dade ya na kokarin tabbatar da zaman lafiya da kuma Hadin Kan Kasa Baki daya. A cikin wata takardar da ya …
Read More »
THESHIELD Garkuwa