By; Imrana Abdullahi, Kaduna Northern Nigeria Ahead of the United Nations International Interfaith Week and Harmony, slated for February 1st-7th, 2025, Pastor Dr. Yohanna Buru, the recipient of the 2022 United Nations World International Interfaith Week and Harmony Award, led a delegation of Muslim and Christian leaders, along with traditional …
Read More »Yearly Archives: 2025
An Nada Abubakar Lauwali Kaura A Matsayin Babban Kodinetan Tafiyar Sarkin Shanun Shinkafi Na Farko A Bangaren Soshiyar Midiya
Sakamakon kokari jajircewa da aiki tukuru tare da yin amfani da abin hannunsa ba da gajiyawa ya sa mutumin da ke yin takarar Kujerar dan majalisar wakilai ta tarayya daga mazabar Shinkafi da Zurmi, honarabul Dokta Suleiman Shu’aibu Shinkafi, Sarkin Shanun Shinkafi na farko ya nada Abubakar Lauwali Kaura Shinkafi …
Read More »Just In: Army coasting to victory against banditry, vows to remain committed for national peace, unity – GOC Ajose
By Suleiman Adamu, Sokoto The General Officer Commanding 8 Division Nigeria Army , Sokoto , Major General Ibikunle Ajose has said that the war against banditry and terrorists across the area of responsibility of the command were progressively and steadily being won by troops, noting that several …
Read More »World Bank, Yobe disburse About $2.5m non-interest loan to 101 Communities
By, Sani Gazas Chinade, Damaturu The Yobe state governor Mai Mala Buni has launched a second disbursement of $2,525,000 non-interest Community Revolving Fund loan to 101 communities and farmer groups in the state. In his speech during the disbursement took place on Saturday at banquet hall in …
Read More »An Jinjina Wa Dogarin Shugaban Kasa DCP Usman Shugaba Da Sama Wa Matasa 50 Aikin Yan Sanda
….Mun Shirya Liyafa Ne Domin Murnar Daukar Matasa 50 Aikin Dan Sanda Daga Imrana Abdullahi Abubakar ..ya bayyana cewa sun hada taron liyafa ne domin murnar daukar matasa 50 aikin Yan Sanda da dogarin shugaban kasa DCP Usman Musa Shugaba ya yi a Jihar Kaduna. Abubakar ya bayyana hakan ne …
Read More »GWAMNA LAWAL YA BA DA TABBACIN KARIYA DA TSARO GA ‘YAN YI WA ƘASA HIDIMA (NYSC) A ZAMFARA
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya yi wa masu hidimta wa ƙasa (NYSC) alƙawarin cewa gwamnatinsa ta duƙufa wajen tabbatar da tsaron lafiyarsu, tare da ba su kariya a duk faɗin jihar. Gwamnan ya ƙaddamar da bikin buɗe rukunin Batch ‘C,’ Stream 2 na ‘yan yi wa ƙasa hidima …
Read More »RIKICIN SUDAN: GWAMNA LAWAL YA BA DA AIKI KAI TSAYE GA ƊALIBAN ZAMFARA 16 DA SUKA KAMMALA KARATUN AIKIN JINYA
Daga Imrana Abdullahi Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya bai wa matasan jihar su 16 da suka kammala karatun aikin jinya a jami’ar Sudan ta ƙasa da ƙasa nan take. A ranar Alhamis ne Gwamna Lawal ya miƙa wa ɗaliban Jihar Zamfara da suka kammala karatun aikin jinya takardar shaidarsu …
Read More »ZAMFARA TA SHIRYA ƘADDAMAR DA TSARI, TARE DA DOKAR KARE AL’UMMA, GWAMNA LAWAL YA FAƊA WA UNICEF
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya bayyana aniyar gwamnatinsa na ƙaddamar shiri, tare da Dokar Kare Al’umma, musamman ƙananan yara da raunana a duk faɗin jihar. A ranar Larabar da ta gabata ne gwamnan ya karbi baƙuncin wakilin Asusun Yara na Majalisar Ɗinkin Duniya, UNICEF, a Nijeriya da sauran …
Read More »An Karrama Shugaban Ma’aikatan Gidan Gwamnatin Jihar Kaduna
Wata sabuwar kungiya mai rajin samun hadin kan Gwamnatin jihar Kaduna wato ( New Kaduna United) ta Karrama shugaban ma’aikatan Gwamnatin Jihar Kaduna da babbar Lambar karramawa sakamakon aiki tukuru da tsoron Allah. Ita dai wannan kungiya mai rajin samun hadin kan jama’a ta Karrama shugaban ma’aikatan gidan Gwamnatin ne …
Read More »Gwamnaatin Yobe Ta Yi Alƙawarin Kammala Ayyukan Da Ta Fara Tare Da Kaddamar Da Wasu Ayyukan
Daga, Sani Gazas Chinade, Damaturu A zaman majalisar zartaswar Jihar na farko da ta gudanar a wannan shekara ta 2025 majalisar zartaswar Jihar Yobe karkashin jagorancin gwamna Mai Mala Buni ta yi alƙawarin kammala dukannin ayyukan da ta fara tare kuma da kaddamar wasu muhimman ayyukan raya kasa a sassan …
Read More »