Daga Imrana Abdullahi A kokarin da Gwannatin tarayya karkashin jagirancin Bola Ahmad Tinubu keyi na ganin an Ceto yara Yan Makarantar da Yan bindiga suka sace a jihar Kebbi ya sa a halin yanzu tawagar manyan Jami’an Sojoji karkashin jagirancin ministan kasa a ma’aikatar tsaro Dokta Bello Muhammad Matawalle …
Read More »Yearly Archives: 2025
Dangote Drives Kano Fair, 1,000 Exhibitors Onboard
The Dangote Group has announced its participation in the Kano International Trade Fair scheduled to open between November 22 and December 6, 2025. A statement from the Group Chief Branding and Communication Officer of the company, Anthony Chiejina, said the company is sponsoring and participating fully in the annual event …
Read More »Northern Industrialists Express Deep Concern Over Reversal Of 15% Import Duty On Fuel
Northern industrialists have expressed deep concerns over the reversal of the planned 15percent import duty on petroleum products. Chairman of the Nigerian Association of Small-Scale Industrialists (NASSI), Nasarawa State Chapter, Manasseh Sambo, told newsmen that the reversal will have consequences on domestic refining and the Nigerian economy. He said: …
Read More »A Fa Duba Lamarin Manoma Da Kamfanonin Kayan Amfani Gona – Alhajin Aminu Surajo
….Halin da Ake ciki fa Koma WA baya ne- Jidadi Daga Imrana Abdulllahi Alhaji Aminu Surajo Funtuwa, shugaban kungiyar masu sana’ar Hatsi karkashin Amana Farms and Greens supply of Nigeria, ya yi Kira ga Gwannatin tarayya karkashin jagirancin Bola Ahmad Tinubu da ta hanzarta duba wa domin yin Gyaran da …
Read More »KASUPDA Provides A Geotechnical/Structural Test Laboratory
By; Imrana Abdullahi The Kaduna State Urban Planning and Development Authority (KASUPDA) has provided a well equipped Geotechnical/Structural Test Laboratory within KASUPDA’s premises. In a statement issued by the Deputy Director of the Public Affairs Unit, Nuhu Garba Dan-Ayamaka stated that, in line with the commitment of His Excellency, Governor …
Read More »Muna Aikin Kula Da Lafiyar Marasa Galihu A Karamar Hukumar Funtuwa – Bara’u Y Dikke Mai Kwai
Honarabul Bara’u Yusuf Mai Kawai Dikko, Kansila Mai Kula da bangaren lafiya na karamar hukumar Funtuwa ya bayyana cikakkiyar gamsuwa, murna da farin ciki a game da irin yadda aka nada masu BA shugaban karamar hukumar Shawara har mutum 50. Honarabul Bara’u Yusuf Mai Kawai Dikke ya bayyana …
Read More »An Rantsar Da Masu Ba Shugaban Karamar Hukumar Funtuwa Shawara Su 50
….A dukufa wajen nemawa Gwamna Kuri’a cikin jama’a inji Goya Shugaban karamar hukumar Funtuwa Alhaji Abdulmutallab Jibrin Goya Kira ya yi ga daukacin mutanen da suka samu wannan masu bayar da Shawara domin fadada Siyasa. Shi ya sa aka Sanya hat da masu bayar da Shawara a Kan harkokin addini …
Read More »Gov. Ododo Mourns Fmr. Adavi Chairman
Kogi State Governor, Ahmed Usman Ododo, mourns the passing of the first executive chairman of Adavi local government area, Ozigi Asema Maiyaki, who died in the early hours of Wednesday at his home in Ogaminana. In a statement Signed by Ismaila Isah Special Adviser on Media to the …
Read More »Rage Farashin Man Dangote 5.6% Shi ne Dalilin Sauke Farashin Fetur, Ba Janye Harajin Shigo Da Kaya Na 15% Ba
Rage farashin fetur da ‘yan kasuwar man suka yi, ya kasance martani ne kai tsaye ga rage farashin da muka yi a ranar 6 ga watan Nuwamba. Ba sakamakon janye harajin shigo da kayayyakin man fetur na kashi 15% na wucin-gadi ba ne. Mun rage farashin fetur daga N877 zuwa …
Read More »Raguwar Farashin Dangote 5.6% CE Ba Janyewar Farashin Kashi 15% Ba Ta Sauke Farashin Mai Ba
Kamar yadda kowa ya sani kamfanin Mai na Dangote a kokarinsa na ganin an samu rayuwar Farashin Mai a dukkan fadin kasa Baki daya.
Read More »
THESHIELD Garkuwa