Home / 2025 (page 7)

Yearly Archives: 2025

An Karrama Shugaban Ma’aikatan Gidan Gwamnatin Jihar Kaduna

Wata sabuwar kungiya mai rajin samun hadin kan Gwamnatin jihar Kaduna wato ( New Kaduna United) ta Karrama shugaban ma’aikatan Gwamnatin Jihar Kaduna da babbar Lambar karramawa sakamakon aiki tukuru da tsoron Allah. Ita dai wannan kungiya mai rajin samun hadin kan jama’a ta Karrama shugaban ma’aikatan gidan Gwamnatin ne …

Read More »

Dangote Cement Empowers Kogi In Fight Against Insecurity

  The Dangote Cement Plc has strengthened the capacity of Kogi State to enable it fight vestiges of insecurity and criminalities. To this extent, the cement conglomerate has donated some motorcycles to the Lokoja Local Government Area. The motorcycles were presented by the Plant Director, Dangote Cement Plc, Obajana, Engr. …

Read More »

Dangote Petroleum Refinery Awards Scholarships to 473 Students

… Donates Furniture, Educational Materials to Host Communities Joy and elation enveloped the Idotun Community Junior High School, a suburb of Lekki, on Thursday when Dangote Petroleum Refinery & Petrochemicals, in partnership with Dangote Fertilisers Limited, awarded scholarships to 473 students from 10 secondary schools and 7 tertiary institutions. In …

Read More »

Ina Jinjinawa Tinubu, Matawalle Da Dukkan Sojojin Najeriya

Dokta Suleiman Shu’aibu Shinlafi, Sarkin Shanun Shinkafi na farko ya bayyana Yabo da jinjina ga ministan kasa a ma’aikatar tsaron Najeriya Dokta Muhammad Bello Matawalle, shugabannin rundunonin Sojojin Najeriya da dungurungum shugaban kasa Asiwaju Bola Ahmed Tinubu bisa irin yadda suka kaiwa al’ummar Shinkafi daukin maganin matsalar tsaron da suka …

Read More »