….Minista Bello Matawalle na daukar mataki a koda yaushe Daga Imrana Abdullahi An kira ga daukacin Gwamnonin arewacin Najeriya da su yi ko yi da irin salon Gwamnan Jihar Kaduna wajen maganin matsalar tsaron da ke damun al’umma Dare da Rana. Wani tsohon mai ba tsohon Gwamnan Jihar Zamfara …
Read More »Yearly Archives: 2025
NDLEA Seek Journalists Support On Public Enlightenment On Danger Of Drug Abuse
By; SANI ALIYU, Zaria The National Drug Law Enforcement Agency NDLEA Zaria office seek Journalists support and cooperation on enlighten the public the dangers of drug abuse in the community. Muhammad Shi’aibu, Assistant Commander Norcutics of the Agency who is also In charge of Drugs demand Reduction Unit, Kaduna State …
Read More »INCREASE IN PUMP PRICE NOT FROM US- DANGOTE
We wish to clarify that the recent adjustment in our ex-depot price of Premium Motor Spirit (Petrol) is directly related to the significant increase in global crude oil prices. As crude remains the primary input in the production of PMS, any fluctuation in its international price inevitably impacts the cost …
Read More »Hope for Peace: Pastor Dr. Yohanna Buru Calls on World to Support Ceasefire in the Holy Land
Pastor Dr. Yohanna Buru, winner of the United Nations World International Interfaith Week and Harmony award , has praised the recent ceasefire agreement in the Holy Land, urging continued global support for peace efforts. He made this call during his Sunday church service, commending the progress made …
Read More »Haɓɓaka Ilimi: Wata Gidauniya A Kaduna Ta Karrama Gwamnan Zamfara
Daga Imrana Abdullahi, Kaduna Ranar Sabacin nan ne Gidauniyar Ci Gaban ilimi ta Masarautar Lere (Lere Educational Foundation) da ke jihar Kaduna ta karrama gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal da lambar yabo bisa irin gudumawar da yake bayarwa wajen bunƙasa ci gaban ilimi a jihar Zamfara, da ƙasa baki ɗaya. …
Read More »An Dade Da Zubar Da Shimfidar Da Sarudauna Ya Yi – Maradin Daura
….A Kawo Karshen Matsalar Tsaron Arewa Daga Imrana Abdullahi Sarkin Daura Alhaji Umar Faruk, ya yi kira ga shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da ya yi dukkan mai yuwuwa domin kawo karshen sace- sacen jama’a da matsalar tsaron da ake yi a yankin arewa da kasar baki daya. Sarkin ya …
Read More »Yusuf A Mai Kwari Ya Fice Daga PDP Zuwa APC A Kaduna
….Uba Sani Ne Ya Fi Kowane Gwamna Samuna Nasara A Harkar Tsaro Alhaji Yusuf Abubakar Garba da ake yi wa lakabi da Yusuf Mai kwari, ya bayyana fitarsa daga PDP zuwa jam’iyyar APC a Jihar Kaduna. Alhaji Yusuf Abubakar Mai kwari ya bayyana cewa babu wanda ya yi masa laifi …
Read More »ILIMI: GWAMNA LAWAL YA AMINCE DA ƊAUKAR MALAMAI 2,000 AIKI A ZAMFARA
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya amince da ɗaukar malamai 2,000 aiki a faɗin jihar. Gwamnan ya bayyana hakan ne a lokacin da ya jagoranci zaman Majalisar Zartarwar Jihar a ranar Litinin a zauren majalisar gwamnatin jihar da ke Gusau. Wata sanarwa da mai magana da yawun gwamnan, Sulaiman Bala …
Read More »Governor Radda Mourns Passing of Veteran Journalist Lawal Sa’idu Funtua
Katsina State Governor, Malam Dikko Umaru Radda has mourned the passing of Alhaji Lawal Sa’idu Funtua, the accomplished journalist and Proprietor of Blue Ink Online Media. In a statement Signed by Ibrahim Kaula Mohammed Chief Press Secretary to the Governor of Katsina State made available to news men revealed that …
Read More »Tunawa Da Sojoji: Gwamna Lawal Ya Yi Alƙawarin Inganta Rayuwar Iyalan Jaruman Da Suka Rasu
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya jaddada ƙudirin gwamnatinsa na inganta jin daɗin iyalan hafsoshi da suka rasa rayukansu a bakin aiki. Gwamnan ya halarci bikin tunawa da sojojin da suka rasu a ranar Laraba a harabar baje kolin kasuwanci da ke Gusau, babban birnin jihar. A wata sanarwa da …
Read More »