Towards meeting the energy demands of their ongoing expansion projects, three subsidiaries of Dangote Industries Limited, Dangote Petroleum Refinery, Dangote Fertiliser Plant and Dangote Cement Plc have scaled up their Gas Sales and Purchase Agreements (GSPA) with subsidiaries of the Nigerian National Petroleum Company Limited (NNPC Ltd): Nigerian Gas …
Read More »Daily Archives: February 1, 2026
Jaridar THE SUN Ta Karrama Gwamnan Zamfara Da Lambar Yabo Ta ‘Gwamnan Shekarar 2025’
Gwaman Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya samu wata babbar karramawa bayan da jaridar The Sun ta ba shi lambar yabo ta “Gwamnan Shekarar 2025”, sakamakon abin da aka bayyana a matsayin gagarumar nasara da gwamnatinsa ta samu a fannin shugabanci nagari. An miƙa lambar yabon ne a wani gagarumin …
Read More »Gwamna Lawal Ya Ƙaddamar Da Manyan Ayyuka A Tsafe Domin Farfaɗo Da Ci Gaban Al’umma
Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya sake jaddada cewa duk wani ci gaba da gwamnati za ta aiwatar dole ne ya kasance mai anfani kai tsaye ga rayuwar al’umma, tare da samar da sauyi mai ma’ana. Gwamnan ya bayyana hakan ne a ranar Juma’a yayin da ya ƙaddamar da …
Read More »
THESHIELD Garkuwa