Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Dr. Gbenga Hashim, ya bayyana hare-haren kisan gillar da aka yi a garin Woro na Jihar Kwara a matsayin babban gargadi kan yadda al’ummomin karkara ke cikin hadari a Najeriya. Ya yi gargadin cewa kasar na …
Read More »
THESHIELD Garkuwa