Home / Uncategorized / A Fara Duban Watan Shawwal A Ranar Asabar – Sarkin Musilmi

A Fara Duban Watan Shawwal A Ranar Asabar – Sarkin Musilmi

 

Daga Imrana Abdullahi

Mai Alfarma sarkin Musulmi Alhaji  Muhammad Sa’ad Abubakar, ya yi kira ga daukacin al’ummar musulmi a tarayyar Najeriya da su fara duban jinjirin watan Shawwal na shekarar musulunci ta 1446 a ranar Asabar mai zuwa da ta yi dai dai da ranar 29 ga watan Maris 2025.

About andiya

Check Also

10,000 South East Pupils Get School Bags From Collins Onyeaji Foundation

    No fewer than 10,000 pupils in the South East Zone of Nigeria are …

Leave a Reply

Your email address will not be published.