Home / Labarai / Yan bindiga Sun Kaiwa Tawagar Gwamnan Banuwai Samuel Ortom Hari

Yan bindiga Sun Kaiwa Tawagar Gwamnan Banuwai Samuel Ortom Hari

Yan bindiga Sun Kaiwa Tawagar Gwamnan Banuwai Samuel Ortom Hari
Mustapha Imrana Abdullahi
Wadansu yan bindiga masu dauke da makamai sun kaiwa jerin motocin Gwamnan Jihar Banuwai Samuel Ortom hari a dai dai Tyo Mu, kusa da barikin sojojin sama da ke Makurdi, babban birnin Jihar Banuwai.
Babban sakataren yada labarai na Gwamnan Mista Terver Akase ne ya bayyana lamarin kai harin, inda ya ce nan gaba kadan Gwamnan da kansa zai yi wa manema labarai jawabi.

About andiya

Check Also

NA 8 Div Sokoto new GOC,  General Ibikunle assumes

S. Adamu, Sokoto A new GOC for the 8 Division Nigerian Army, Sokoto , appointed …

Leave a Reply

Your email address will not be published.