Related Articles
Mustapha Imrana Abdullahi
Bayanan da muke samu daga garin Kontagora na cewa Allah ya yi wa Sarkin Kontagora Alhaji Sa’idu Na – Maska rasuwa
Kamar dai yadda zaku iya gani a wannan labarin hoton marigayin ne.
Da haka muke addu’ar Allah ya gafarta masa ya albarkaci abin da ya bari.