Home / Labarai / AN SA DOKAR HANA FITA SA’O’I 24 A MANGU

AN SA DOKAR HANA FITA SA’O’I 24 A MANGU

 Daga Imrana Abdullahi

Majalisar karamar hukumar Mangu da ke Jihar Filato arewacin Najeriya ya Sanya dokar hana fita na tsawon Sa’o’I 24 domin samar da dai dalton al’amura.

Bayanin hakan na kunshe ne a cikin wata takardar sanarwar da shugaban kwamitin rikon karamar hukumar Mista Markus Artu ya fitar ranar Lahadi.

Sai dai Mista Artu a cikin sanarwar  bai bayyana dalilan sanya dokar hana fita ba.

“Ba za a ji motsin abin hawa kowane iri ba.
Sanarwar ta ce “Ma’aikatan tsaro da ma’aikatan da ke bakin aikinsu ne kawai za a bar su su motsa.”

About andiya

Check Also

NA 8 Div Sokoto new GOC,  General Ibikunle assumes

S. Adamu, Sokoto A new GOC for the 8 Division Nigerian Army, Sokoto , appointed …

Leave a Reply

Your email address will not be published.