Dokta Samia Suluhu Ta Zama Shugabar Tanzania
Mustapha Imrana Abdullahi
Wannan matar ta zama sabuwar shugabar kasar Tanzania mace ta farko da ta dare kan irin wannan shugabancin.
Kuma wannan alamace da ke nuna cewa hakan ta faru a Afrika.
Ta zama shugaba ne sakamakon rasuwar shugaban kasar