…Dole Sai An dauki Kwakkwaran mataki game da batun ta’ammali da miyagin kwayoyi A yankin arewa maso Yamma ana samun wanman illa kwarai ta masu yin ta’ammali da miyagun kwayoyi, musamman ma alkalumma daga jihar Kano na cewa kashi 40 na kata sun zunduma cikin wannan mataala, yayin da bisa …
Read More »NA FI KOWA CANCANTAR ZAMA SHUGABAN MAJALISAR WAKILAI- Hon Abbas Tajudeen
Daga; Bashir Bello, Majalisa Abuja, Nijeriya DAN Majalisar tarayya mai wakiltar mazabar Zariya a Majalisar wakilai ta taraiya Abuja, Honarabul Abbas Tajudeen, ya bayyana cewa yana daga cikin mutane 15 da suka fi kowa dadewa a Majalisar Dokokin tarayyar Najeriya wanda kuma ya kasance daga shiyyar Arewa …
Read More »