Daga Imrana Abdullahi Honarabul Hajiya Halima Zubairu Danbatta,ta yi kira ga daukacin mahukunta da dukkan masu ruwa da tsaki a harkokin gudanarwa a kasa da su duba samun karin tallafawa mata a kowane irin mataki da ake tafiyar da Najeriya. Honarabul Halima ta ce hakika mata suna gwagwarmaya kala kala …
Read More »
THESHIELD Garkuwa