Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal ya buƙaci jihohin Arewa 19 da su tsaya ƙyam su jajirce su yi magana da murya ɗaya kan harkokin tsaro da tattalin arziki. Gwamnan ya jagoranci taron ranar farko ta bangaren Zuba Jari da Bunƙasa Masana’antu ta Arewacin Nijeriya a ranar Litinin a otel ɗin …
Read More »Dokta Samia Suluhu Ta Zama Shugabar Tanzania
Dokta Samia Suluhu Ta Zama Shugabar Tanzania Mustapha Imrana Abdullahi Wannan matar ta zama sabuwar shugabar kasar Tanzania mace ta farko da ta dare kan irin wannan shugabancin. Kuma wannan alamace da ke nuna cewa hakan ta faru a Afrika. Ta zama shugaba ne sakamakon …
Read More »
THESHIELD Garkuwa