A Ranar Labaraba 4 ga watan Yuni 2025, Dan majalisar tarayya mai wakiltar mazabar Funtua da Dandume, Barista Abubakar Muhammad Gardi, ya kaddamar da sabbin azuzuwan karatu da aka gina a makarantu daban-daban a mazabarsa domin bunkasa ilimi da inganta yanayin karatu ga dalibai. A karamar hukumar Funtua, an bude …
Read More »
THESHIELD Garkuwa