Gwamnan Jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya bayar da umurnin dakatar da duk wani nau’in cirar kuɗi ba bisa ƙa’ida ba daga albashin ma’aikatan jihar. Wannan ya biyo bayan da Ma’aikatan Zamfara suk koka tare da ƙorafe-ƙorafe da dama dangane cire-ciren kuɗi da ake yi musu a tsarin biyan albashin …
Read More »Kungiyoyin NLC Da TUC Sun Yabawa Gwamnan Zamfara Kan Biyan Albashin Afrilu Da Mayu
Daga Imrana Abdullahi Sakamakon irin yadda tsohuwar Gwamnatin Dafta Bello Matawalle ta bar wa sabuwar Gwamnati karkashin Dafta Dauda Lawal bashin Albashi na tsawon watanni uku amma a yanzu sabon Gwamnan ya biya ma’aikatan Jihar Zamfara albashin watanni biyu ya sa kungiyoyin kwadago na NLC da TUC murna da farin …
Read More »