Daga Imrana Abdullahi Dangane da halin rashin tsaro da ake fama da shi a wasu sassan jihar Zamfara, yasa Gwamna Dauda Lawal, a ranar Juma’a, ya ba da karin tallafin sojoji domin shawo kan kalubalen tsaro da ke addabar yankin. A wata sanarwa da mai magana da yawun gwamnan, Sulaiman …
Read More »