Bashir Bello Majalisar Abuja Dan majalisar wakilainta tarayya daga Jihar Bauchi Aliyu Baffa Misau ya bayyana kudirin kara inganta harkokin Noma a Najeriya a matsayin hanya mafita da za ta kai kasar ga Tudun tsira. Da yake tattaunawa da manema labarai Honarabul Aliyu Baffa Misau ya shaidawa manema labaran cewa …
Read More »