Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal ya shaida wa Bankin Duniya cewa sannu a hankali, gwamnatin sa na samun nasara a kan ta’addanci a duk faɗin jihar. A Juma’ar da ta gabata ne gwamnan ya kai wata ziyara ofishin Bankin na Duniya A cikin wata sanarwa da mai magana da …
Read More »BANKIN DUNIYA ZAI ZUBA JARI A JIHAR ZAMFARA A KAN ILIMI, LAFIYA DA ABUBUWAN MORE RAYUWA
Daga Imrana Abdullahi, Kaduna Yunkurin da gwamnan Jihar Zamfara Dauda Lawal keyi domin ceto jihar na kara samun ci gaba yayin da ya sake kulla yarjejeniya da bankin duniya domin zuba jari mai tsoka a jihar musamman a fannin ilimi, kiwon lafiya, rage radadin talauci da samar da ababen more …
Read More »