….Jihar Zamfara Na Bukatar Addu’a Ne domin Jihar Na Cikin wani Ciwo Alhaji Bashir Nafaru Talatar Mafara, Dan takarar ne da ya tsayawa jam’iyyar ADC takarar Dan majalisar tarayya a zaben da ya gabata a 2023, kuma Dan takarar majalisar tarayya a halin yanzu a jam’iyyar ADC a shekarar 2027 …
Read More »Zanga – Zanga Ba Abin Alkairi Bace- Bashir Nafaru
An bayyana batun Zanga Zangar da wadansu mutane ke kokarin shiryawa a Majeriya da cewa abu ne da ba abin alkairi ba Honarabul Bashir Nafaru ne ya bayyana hakan a lokacin da yake tattaunawa da wakilinmu. Bashir Nafaru ya ci gaba da cewa duk wani mai son abin alkairi da …
Read More »AKWAI BUKATAR YIN CANJI A JIHAR ZAMFARA – NA FARU
Daga Imrana Abdullahi An bayyana Jihar Zamfara a matsayin wurin da ake bukatar samun canji domin al’amura su ci gaba da inganta. Dan takarar kujerar majalisar wakilai a kananan hukumomin Anka da Talatar Mafara karkashin jam’iyyar ADC, Alhaji Bashir Nafaru ne ya bayyana hakan lokacin da yake ganawa da manema …
Read More »
THESHIELD Garkuwa