Gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal ya kammala biyan bashin haƙƙin ma’aikatan da suka bar aiki na shekara da shekaru, tun daga shekarar 211, wanda ya kama Naira 9,357,743,281.35. In dai za a iya tunawa, tun a watan Faburairun nan da ya gabata ne Gwamnan ya amince da a fara biyan …
Read More »