Daga Imrana Abdullahi Shugaban kasar Rwanda Paul Kagame ya shirya wa gwamnan jihar Zamfara Dauda Lawal tare da wasu gwamnonin Najeriya liyafar cin abincin dare. An gudanar da liyafar cin abincin daren ne a birnin Kigali, ranar Asabar, wani bangare ne na taron fadakarwa a kan shugabanci na kwanaki uku …
Read More »