DAGA IMRANA ABDULLAHI Abubakar Nuhu Fiko, shugaban hukumar samawa mutane aikin yi ta kasa ya bayyana Gwamnatin da Muhammadu Buhari ke yi wa jagoranci da cewa babu kamarta wajen samawa jama’a abin yi domin kowa ya Dogara da kansa. Ya bayyana hakan ne a wajen bikin ranar hukumar da aka …
Read More »